Paten dankali da naman rago
Steps
- 1
Idan Ki fere dankali ki yanka ki zuba ruwa ki ajiye a gefe
- 2
Ki zuba manja a tukunya ki dora akan wuta idan yayi zafi ki zuba yankakkiyar albasa da jajjagen kayan miya ki soya su
- 3
Idan sun soyu ki zuba ruwa daidai misali ki barshi ya tafasa
- 4
Idan ya tafasa ki zuba dankali da soyayyen naman
- 5
Ki zuba seasonings da spices ki rufe
- 6
Idan yayi ki zuba yankakken alayyahu da kika yanka kika wanke ki bashi 5 minutes yayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Guruji Kitchen
-

Cyrus Sifa
-

Tricolor Semolina Dhokla - 80th Independence Day Special
Manisha Sampat
-

Conchiglie con Zucchine e Sopressa
Francesco
-

Amrita Chakroborty
-

A Medley Of Independence Day Colors --- Tri-Color Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Loveleen Sardana
-

Husna kubau
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Fry yam with egg sauce and fish pp soup
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Soumya Chatterje
-

Nazneen Alamgir
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

A Chef and A Mom
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Munvi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6327166






Comments