Yam balls with black tea
Steps
- 1
Ki fere doya ki wanke ki zuba a tukunya kisa ruwa kisa sugar da salt ki dora akan wuta ta nuna idan tayi ki sauke
- 2
Ki zuba wannan doyan a turmi kisa jajjagen su albasa tattasai da attaruhu kisa spices da seasonings ki daka ko ina ya hadu
- 3
Idan kin gama sai ki ringa gutsira kina mulmulawa har kigama
- 4
Ki fasa eggs a bowl ki.ajiye a gefe
- 5
Ki zuba mai a pan ki dora a wuta idan yayi zafi sai ki ringa saka wannan da kika mulmula din a ruwan kwai kina soyawa a mai mezafi har kigama
- 6
Sai kiyi serving a bowl ga kuma black tea a cup
Similar Recipes
More Recipes
-

Favour Keji
-

Bhavnaben Adhiya
-

Brad's chocolate hazelnut zucchini bread
wingmaster835
-

Grilled chicken drumettes skewers
Sarvat Hanif
-

Chicken and Pesto Rice with Peas
Ricardo
-

Tom Jacobs -

Vietnamese-style chicken noodle bowls
Mark Baldwin
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ryan
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Sadhana Mohindra
-

Faten dankalin turawa da bushashshen kifi
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Maimuna Liman
-

Golden yam with Egg sauce and Tea
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Kereto's Kitchen
-

Ruby Verma
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Munvi
-

Mrs Maimuna Liman
-

Kalpana Solanki








Comments