Golden yam with Egg sauce and Tea

Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Golden yam with Egg sauce and Tea
Steps
- 1
Ki fere doya ki yanka ki wanke ki zuba a tukunya kisa ruwa ki dora a wuta ki sa sugar da salt ki rufe ta tafasa sai ki sauke ki tsiyayen ruwan
- 2
Ki fasa eggs a bowl ki yanka albasa ki zuba
- 3
Ki dora mai a pan idan yayi zafi sai ki ringa sa doyan ruwan kwai kina soyawa a mai mezafi har ki gama
- 4
Kisa mai a pan ki fasa eggs ki zuba ki yanka albasa kisa kisa black pp kadan ki soya sama sama
- 5
Ki.zuba doyan sai kisa egg sauce din akai
- 6
A gefe kuma tea ne da lemon tsami a cup
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Daxa Parmar
-

Radhika Shaparia
-

ZMA
-

Rachana Sagala
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

Lentil and Yogurt Steamed Idli (Dahi mung daal idli)
Sudha Agrawal
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Capsicum sweet corn matar sabji
Chhaya Raghuvanshi
-

Deepti Kulshrestha
-

Sadhana Mohindra
-

Faten dankalin turawa da bushashshen kifi
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Maimuna Liman
-

Kereto's Kitchen
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Ruby Verma
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Munvi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6336553






Comments