Tuwon semolina miyar kuka da kunun aya
Steps
- 1
Ki dora ruwa ya tafasa idan ya tafasa ki ringa zuba semo kina tukawa a hankali a hankali har yayi iya kaurin da kike so sai ki sake tukawa sosai ki rufe ki rage wuta
- 2
Idan yayi ki sake tukawa sai ki kwashe a leda ki kukkula
- 3
Ki zuba ruwan tafashen nama a tukunya ki zuba daddawa idan daddawan ta nuna sai ki zuba kuka ki kada miyar ki
- 4
Kisa kanwa kadan shikenan ki sauke
- 5
Ki zuba aya,dabino,kwakwa kiyi blending har sai yayi laushi sai ki tace kisa sugar
- 6
Kiyi serving tuwo da miya a plate kisa juice.din ayan a cup.a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Shobha Rathod
-

Foram C. Virani
-

Swati Sheth
-

pinal Patel
-

Baingan Ki Kadhi (Eggplant in Yogurt Sauce)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Mrs Maimuna Liman
-

Kalpana Solanki
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Diya Sarkar
-

Leyona Wangari
-

Pp soup din kayan ciki da black Tea
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

Cal Gina AbjMom
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6336759












Comments