Pounded yam wit vegetable soup nd zobo drink
Steps
- 1
Peel ur yam nd boiled it bayan ta dahu sae ki samu turminki me kyau ki kara wankewa sbd in kika daka doyan yayi fari sae ki samu wani bowl ki zuba ruwan zafi sbd u need zafi zae taimaka miki wajen kara sa doyan laushi.sae ki zuba doyan a cikin turmi ki fara dakawa kina koma dan sa tabaryarki a cikin wannan ruwan zafin za kiga ya kara laushi yana hade jikin sa sae ki sae ki kwashe
- 2
Yadda zaki hada miyanki. Zaki yanka allayahunki da dan girma sae ki zuba masa ruwan zafi sbd color shi ya ragu nd ya danyi laushi
- 3
Sae ayi jajjagen kayan miya da danyawa.albasa ma ayi slice nata naman ma a yanka shi kanana in an silalashi.kifin ma a bude shi sbd ana samun kwari a ciki a xuba masa ruwan zafi a wankeshi
- 4
Sae a daura tukunya a wuta a xuba palm oil da albasa ya fara dan soyowa sae a xuba kayan miyan nan ya fara soyowa a sa kayan kamshi nd kayan dandanon a juya shi
- 5
Sae a xuba kifin da nama a juya a rufe ya kara dan dahuwa sae a xuba wannan allayahun sae a rage wutan a barshi yayi 2-3min a kashe wutan gabadaya
- 6
Zobo drink a xuba xobo a tukunya da ruwa a daura a wuta ya dahu in yayi sai a sauke sae ayi chopping pineapple da cucumber ayi blending nasa sae a tace su gabadaya harda zobon a zuba sugar da flavour a sa cikin freezer yayi cooling
Similar Recipes
More Recipes
-

Pink White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Red Velvet Cookies with White Chocolate Chips
Hope Brincat
-

Makhana Kheer (with Nolen Gur)
Jibita Khanna
-

Laju Gehani
-

Nutan Shah
-

Cindy Juliet
-

Bianca Mwale
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Japanese Healthy Snack of Small Sardines and Walnuts
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Sumieaskar
-

Leena Mehta
-

Sushmita Chakraborty
-

Boiled pasta #festivecontestkakamega
Marlyshir Marleen
-

Leena Mehta
-

Princess Amrah
-

Leena Mehta
-

Olawande











Comments