Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa
#lagos state
Steps
- 1
Ki tafasa ruwa Idan ya tafasa saiki dama garinki na Alkama da ruwan sanyi, saiki rage ruwan zafi kiyi talgi Idan ya yi kauri kadan sai ki barshi ya nuna sai ki rika sa garin kina tukawa Har ya hade jikanshi saikisa ruwa kadan ki rage wuta ya turara saiki sake tukawa ki kwashe.
- 2
Kisa mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da tattasai da albasa da kika nika Idan ya soyu saiki sa ruwa mai dan dama, kisa namanki da Kifi kisa Maggi and curry and salt, kisa daddawa da nutmeg dinki, Idan ruwan yayi yanda kikeso saiki sa kubewar kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Bethica Das
-

Delicious nutritious healthy Apple dry fruit smoothi
Ramaben Joshi
-

Decphna
-

Glkota1963 -

Shivani gori
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Chocolate cage#authors marathon#local ingredients
Catherine Njoki
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Bahijja Jamil
-

Husseina Nazir
-

My Grilling Spot
-

Meenat Kitchen
-

Husseina Nazir
-

Tastes By Tatas.
-

Mrs Jarmeel
-

Aaliya Shaikh






Comments