Ingredients

  1. Kankana
  2. Mangoro
  3. Abarba

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu mangoro, abarba da kankana ki bare ki cire kwallaye, abarba kuma bakin jikinsa, ki yanka kanana ki zuba a blender kisa ruwa kadan ki Nika

  2. 2

    Bayan kinyi blending saiki tace. Kisa a fridge in yayi sanyi sai asha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Similar Recipes