Tuwon dawa da miyar kuro danya
Steps
- 1
Bayan annika dawa sai ki tankade,sai ki kwaba da ruwan sanyi
- 2
Kiaza ruwan zafi,bayan suntafasa sai kiyi talgi ki rufe ya dahu
- 3
Sannan ki tuka tuwan kinayi kina zuba garin dawar kina tukawa,sai kisa ruwa kadan ki rufe ya sulala
- 4
Bayan yayi ki kwashe ki aje gefe
- 5
Miya. Ki soya kayan miya ki hada komai lokaci daya ya tafasa kisa kanwa kadan ki kada miyar
- 6
Ki zuba kici da tuwo
Similar Recipes
More Recipes
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Natalie Truscello
-

beccajjm
-

⚡Welderwoman⚡
-

Pawon Indo Bule
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

Isabel Tabby
-

Curry noddles with carrots and boiled egg
Esther tolu -

Zeesag Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6347265










Comments