Miyar awara by ful@rny"ss kitchen
Steps
- 1
Zaki greeting kayan miya..
- 2
Zaki murmusa awara amma ba sosai ba...ki rage raguwan
- 3
Zaki xuba mai a pan sai kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba kayan kisa maggi, curry.
- 4
Idan yayi kmar 5 minutes sai ki xuba awaran wadda kika murmusa ki juya ki barshi kmar 5 minutes sai ki kara dakko raguwan awaran wadda baki murmusa ba sai ki xuba a guda gudanta idan kina d soyayyan nama ko fifa ko hanta sai kisa ko rufe kmar 10 minutes sai ki sauke....
- 5
@ful@rny"ss kitchen...
Similar Recipes
More Recipes
-

Brandon
-

Vermicelli Upma with Mix Vegetables
Aruna Thapar
-

Krishna Dholakia
-

Apple Cardamom Smoothie | Fresh & Creamy Apple Drink
Krishna Dholakia
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Healthy delicious majedar vermicelli dry fruits kheer
Ramaben Joshi
-

Salmon in Honey Glaze with Lemon
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Radek Bumbálek
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Simple Fried rice by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

Zahra Shaikh
-

Munvi
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Sanchita Das
-

Aishatunau -

Shruti Raman( legendet100)
-

Local gurasa and minced meat sauce
Aishatunau -

Lemon tsamiya mai cinnamon by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.















Comments