Cabbage and egg stew
Steps
- 1
Zaki greeting Attaruhu da albasanki da garlic
- 2
Sai ki yanka cabbage enki Slice da albasanki
- 3
Sai ki dora tukunyanki a wuta ki zuba mai idan Ya soyu sai ki zuba attaruhunki da albaasankki da kika grater su Islam
- 4
Sai sun soyu sai ki tsaayaar masu da ruwa kadan
- 5
Sai ki zuba currynkkki da maginki
- 6
Sai ki barsu su dawu
- 7
Sannan ki dauko cabbage da onion naki da kka yanka I ki zuba a kai
- 8
Sai ki rufe for 4 minute
- 9
Sai ki samu container ki fasa egg enki a ciki
- 10
Kada ki kaada Egg en sai ki juye a cikin miyan
- 11
Baa juyawa da an zubaa sabida yna sa karni, sai kin dan bada minti daya zuwa biyu sai ki juya zakiga yay kyau
- 12
Anaci da spaghetti ko da rice, wasu suna cinta da yam
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Surekha Dongargaonkar
-

Hafsat Abdullahi
-

Sudipa Gope
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Pavithra Prasadkumar
-

Dr. Sharda Sharma
-

Grilled fish by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.
-

Maria Musumbi
-

mamta
-

Maria Musumbi
-

Joan
-

Priyanka Byadwal
-

Neha Dua
-

Maria Musumbi








Comments