Jollof din shinkafa da wake
Steps
- 1
Za ki yi perboiling shinkafarki daban ki tsane a kwando.
- 2
Ki zuba manja a tukunya bayan ya yi zafi sai ki zuba cefanenki.
- 3
Ki tsaida ruwa ki zuba maggi da gishiri.
- 4
Idan ya tafasa sai ki wanke waken ki zuba.
- 5
Bayan waken ya kusa dahuwa sai ki juye shinkafar sannan ki rufe.
- 6
Idan ta yi tafasa daya zuwa biyu sai ki rage karfin wutar.
- 7
Bayan ta dahu sai ki sauke.
- 8
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Princess Amrah
-

Roopali Agarwal
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Sonika Gupta
-

Princess Amrah
-

Hema Karia Tarwani
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6365592







Comments