Steps
- 1
Za ki fere doyarki, ki wanke sannan ki yayyanka. Ki zuba a cikin tukunya da ruwa sannan ki dora a wuta ki bar ta ta dahu.
- 2
Idan ta dahu, sai ki sauke, kar ki bude don kar ta sha iska har sai kin wanke turminki sosai.
- 3
Ki ringa zubawa da guda guda kina dakawa har sai kin juye duka. Sai ki hau jibgarta sosai kamar Allah ya aiko ki. Har sai kin mata lilis, ta yi danko sosai.
- 4
Wasu na zuba ruwa saboda su samu saukin daka, ni dai ba na sakawa, na fi so ta yi danko sosai ta dalilin dakanta da na yi sosai.
- 5
Serve with stew or egusi soup.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Kalpana Solanki
-

Bhavna Soneji -

Monalisa Misra -

Daxa Parmar
-

SUMAN WADHWA
-

Roopali Agarwal
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6466251




Comments