Doya da kwai

da farko xaki fere doyarki saiki wanke ki yayyanka ynda kikeso saiki dora ruwa a wuta ki xuba doyar aciki kisa gishiri d sugar kadan kar ya fito sosai.dan kadan saiki bari y dahu amma b luguf ba saiki tsame ruwan jiki ki fasa qwai kisa maggi onga ja d albasa don kashe qarnin xaki iyasa curry inkina buqata ki kada sosai saiki dora mai a kaskon suya inyayi xafi daman kin saka doyar a ruwan egg saiki fara soyawa kina juya daya bngaren hrki gama ki kwashe su tsane a abin tsane mai snn ki serving d tea ko sauce ko stew ko d yaji shikenn.

Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Tri Color Chilla (For Independence Day)
Navnita Jaiswal
-

Guruji Kitchen
-

Cyrus Sifa
-

Tricolor Semolina Dhokla - 80th Independence Day Special
Manisha Sampat
-

Conchiglie con Zucchine e Sopressa
Francesco
-

Amrita Chakroborty
-

A Medley Of Independence Day Colors --- Tri-Color Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Crockpot Bacon 🥓 & Mushroom 🍄 Chicken 🐔
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Minda
-

Creamy Fruit SaladAustin’s fruit salad
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

skunkmonkey101
-

firdausy hassan -

God'sgrace Abjmom
-

Mogco Tokyo
-

Sonika Gupta
-

Tina matta
-

firdausy hassan -

Easy and Clean Rice Ball (Onigiri)
Mogco Tokyo
-

Ummusumy
-

Priti Singh

Comments