Peppered chicken
Steps
- 1
Da farko zaki wanke naman kajin ki bayan kin yanka su parts, saiki tsane su ki dauko tukunyan ki kijuye su, zaki sa duk kayan dandanon ki maggi curry citta thyme gishiri ki yanka albasa saiki saka ruwa daidai yadda naman zai shanye.
Zaki bar naman ya tafasa sama sama kar yayi laushi dayawa, in ya tafasa zaku sauqe ki barshi ya tsane, saiki dauko tray kijera naman a kai kisa a oven ya gasu kamar minti goma. - 2
Sannan zaki markada attaruhunki da albasa ya markadu kamar zakiy miya dashi, sannan saiki dorashi awuta ruwan ya qone kisoya taruhun yasoyu ki kawo dandano ki zuba da karin kayan qamshi, saiki kawo naman da kika gasa kijuye cikin kayan miyan kina juyawa a hankali har ya soyu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

🤎🤍 Father's Day Two-Color Swirl Cookies 🤎🤍
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Shobha Deshmukh
-

Spiced Tea with Lemongrass and Black Pepper
Seema Sharma
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

Natalie Truscello
-

beccajjm
-

⚡Welderwoman⚡
-

Pawon Indo Bule
-

Abjm belle affairs
-

Healthy 15 minute Salmon pasta
Chris Jacobs
-

Mrs kuku precious
-

Archana Singh
-

Abjm belle affairs
-

Ayam Goreng Ketumbar - Coriander fried chicken
dapurmpoknobi
-

Niki
-

Mrs kuku precious
-

Sadhana Mohindra
-

Ayyush_hadejia









Comments