Tuwan shinkafa miyar gyada

Steps
- 1
Kisamu shinkafar tuwo ki wanke, ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki zuba shinkafar tuwan, acikin ruwan kibarta ta dahu.
- 2
Kisamu gyadarki a nika maki it a kamar agushi, kisamu alaiyahu ki gyara ki wanke ki yanka,kisamu zogale ki gyara ki wanke.
- 3
Kisamu kayan miyarki ki gyara ki wanke ki markadasu ki Dora tukunya a wuta ki zuba mai da manja idan yayi zafi ki zuba nikakkun kayan miyarki ki soyasu sosai, saiki dauko gyadar nan ki zuba yanda zatayi ko zata isheki ki zuba mata zogale kisa maggi da Dan gishiri ki rufe tayi ta dahuwa.
- 4
Koma kan tuwanki idan ya dahu ki tuka ki kara rufesa domin turara. Bashi minti 15 ki sauke ki sake tukawa ki malmala shi ko a Leda ko a warmer.
- 5
Cuba miyarki idan tayi zuba alaiyahun ki da curry da spices rufe kibata minti 10 tayi ki sauke aci da tuwo. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

sadywise kitchen
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

teema habeeb
-

Chizzy's Fingers Abjmum18
-

Maryam Ahmad
-

Fatima Ummi Tunau



Comments