Tuwon madara (alawar madara)

#Niger# Alawar madara zallar madara ce da suger GA dadi ga kuma gardin
Tuwon madara (alawar madara)
#Niger# Alawar madara zallar madara ce da suger GA dadi ga kuma gardin
Steps
- 1
Da farko uwar gida za ki samu tukunyan ki mai tsafta, sai ki zuba sugar kin da ruwan Sai ki daura a kan wuta.
- 2
Bayan nan sai ki bar shi yayi ta dahuwa Har ruwan suger ta Dan yi kauri.
- 3
Sai ki sauke tukunyan kasa ki zuba madaran ki, kina yi kina juyawa har ta yi kauri daidai yan da za ki iya churawa.
- 4
Bayan nan sai ki dauko mai din ki ki shafa a kan tray ko board din ki sai ki fada da shi Ya yi fadi, sai ki samo wukan ki ko cutter ki yanka shi yanda kike so.
- 5
Note: za ki yanka shi kafin ya gama shan iska. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Alan Bacho
-

Ameya Bhat
-

Ankita Kapil Varshney
-

Persian Saffron and Rosewater Tea (Saffron & Damask Rose Herbal Tea)
Fateme Persian Kitchen
-

Khanfaiziya5 -

Tabriz Ramadan Bread (Traditional Persian Ramadan Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Ankita Kapil Varshney
-

Persian Turkmen Chekderme (Turkmen Meat and Rice)
Fateme Persian Kitchen
-

Crispy Sweet Corn Tikki or Patties
Kumkum Chatterjee
-

Rehana Wasim
-

nasmasambo -

Mogco Tokyo
-

whatsatsp
-

skunkmonkey101
-

Intan S.
-

Lesley Rigden
-

nimisha jagad
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Saudat Harith
-

Sauerkraut, Hotdogs, and Peppers
skunkmonkey101
-

Sa'adah Eelham Abduho
-

Hussaina Abdullahee





Comments (4)