Shinkafa da miyar alayyahu

#kadunastate Abinci mai gina jiki. Yana karin jini da lafiya. Ga wake, alayyahu da kuma hanta a cikin miyar.😘
Shinkafa da miyar alayyahu
#kadunastate Abinci mai gina jiki. Yana karin jini da lafiya. Ga wake, alayyahu da kuma hanta a cikin miyar.😘
Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki wanke shinkafa ki zuba. Bayan ta yi rabi a dahuwa dau ki sauke ki wanke. Ki sake mayar da ruwa ki dafa. Idan ta dahu sai ki sauke.
- 2
Ki dora ruwa idan ya tafasa sai ki wanke gyararren wake ki zuba a ciki. Idan ya dahu sai ki sauke.
- 3
Ki tafasa hanta da kayan kamshi da maggi, sai ki soya ta sama-sama. Ki zuba jajjgaggen tarugu da tattasai ki motse. Ki zuba ruwan stock na hantar amma kadan ake zubawa. Ki zuba maggi da kayan kamshi ki rufe.
- 4
Bayan ya tafaso sai ki wanke yankakken alayyahu da albasa dinki ki zuba a ciki. Ki rage karfin wutar sannan ki rufe.
- 5
Idan ta dahu sai ki sauke
- 6
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Ritu Kukreja
-

Tuwon shinkafa with miyan kuka (Baobab) #Abuja
Zahal_treats
-

Maryama's kitchen
-

Sandeepa Dwivedi
-

Archana Agrawal
-

Preeti Verma
-

Instant hot coffee with chocolate powder
Avinash Mahor












Comments