Steps
- 1
Da farko zaki sami soya beans din ki sai ki tsice duk dattin ki wanke shi sai ki markada shi
- 2
Bayan kin markada zaki tace shi sai ki daura soya milk din a kan wuta
- 3
Idan ya fara tafasuwa sai ki na zuba wanna ruwan tsamin a ciki har sai ya fara zama gudaji yana dunkolewa sai ki rufe shi,idan yayi zata hade jikin ta waje daya sai ki sami abin tacewa sai ki juye ki tsaneta sosai idan ta sha iska sai ki yankata kamar yadda take so,
- 4
Nan kuma kun hada duk wani seasoning din ki a dan kwano sai ki sa ruwa ki kwaba sai kina tsomata a cikin ruwan maggin nan kina cire ta kina sata acikin mai(oil) nan kuma ga vegetable dinki kin yanka sai ki ci da ita
Similar Recipes
More Recipes
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Chima baby (Abujamum)
-

Toasted corned beef bread #teamabuja
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Jahun's Delicacies
-

Maimunah -

Bhimanshu -

Falgooni Mangrola
-

Sudesh Raheja -

Jahun's Delicacies
-

Dhaba style Chana and lasun fry
Zahra Shaikh
-

Joyce Ng'ong'a












Comments