Cooking Instructions
- 1
Dafarko xaki nika Kuli kulin saiki jajjaga kayan miyanki
- 2
Ki dora frying pan akan wuta Saikisa mai Kadan kifara soya kayan miyanki
- 3
Kidauko kifinki dakika riga kika gyara kixuba akai saiki zuba kulin kita soyawa har saikinga ya soyu... Kar acika wuta Saboda kar Ya kone
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6528550
Comments