Golden fried yam
Steps
- 1
Ki fera yam dinki ki wanketa ki Dora akan wuta saiki xuba gishiri da sugar but sugan kadan kibarta tai 5minutes akan wuta saiki sanya chokalibki tabata kiji intayi in kuma bataiba saiki kara mata 2minutes idan doyar ta dahu ki sauke saiki tsane ruwan ki yankata yanda kikeso
- 2
Saiki dauko albasa ki yanka ki fasa egg dinki achikin kwanan albasar sai ki sanya magi ki kadashi
- 3
Saiki dora manki a kan wuta kidan jefa albasarki idan yayi xafi saiki sanya yam dinki cikin tuwan kwai kina soyawa inyayi golden saiki juya inyayi ki kwashe haka xakitayi har ki gama
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Pooja Narang
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

shrishikha
-

Meerah Cuisine
-

Gulshan Khatun
-

Sana Imran
-

HallieGeeCooks
-

marycooks
-

mercy orok
-

Plantain beans porridge and white rice
Irene Peters Abuja Mom 4







Comments