Steps
- 1
Da farko zaki dakko mixer dinki ki zuba sugar da butter sai ki kunna beaters na mixer din kiyita bugawa sai butter da sugar zun zama fari.sai kisa kwai daya bayan daya kina bugawa da abun mixer din ko kuma kiyi da muciya. Bayan kin gama sa duka eggs din sai ki zuba flour,baking powder,vanilla da dan gishiri in kinaso.
- 2
Sai ki kara kunna mixer dinki ki buga har sai komi ya hade jikinsa sai ki zuba a pan babba ki gasa.
- 3
Sai ki hada simas guda biyu da icing sugar kwali biyu,vanilla babban cokali da kuma garin madara babban cokali biyu a mixer suma ki buga.wannan dashi zaki yiwa cake dinki ado irin wanda kikeso.bayan cake dinki ya gasu ya huce sai ki yi trimming saman kiyi levelling dinsa sosai ki raba shi biyu a tsakiya.ki zuba hadin ki a pipping bag da nozzle kiyi masa ado ki gaggyara yayi smooth yayi kyau. Sai a yanka aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Esther Benard
-

Himali Pujara
-

Sakti Madhab -

Neena Bansal
-

Chandan Kumar Mohanty -

Emryson's Kitchen
-

karima's Kitchen
-

CookWithDorah - AbujaMom❤
-

Boiled yam and shredded fish sauce
Emryson's Kitchen




Comments (3)