Farfesun kai,bindi da qafar rago
#KadunaState perfect for this cold season
Farfesun kai,bindi da qafar rago
#KadunaState perfect for this cold season
Steps
- 1
Ki rarrabe gandar daga tsokar bayan kin wanke. Sai ki zuba gandar a tukunya ki zuba ruwa ki rufe ki dora kan wuta.
- 2
Kiyi blending kayan miyar ki, ki daka kayan qanshi ki kuma yanka albasa
- 3
Bayan minti 30 sai ki zuba rabin albasar, rabin magin da kuma dakakken kayan qanshi
- 4
Ki duba gandar in ta dahu sai ki zuba naman da kika ajiye a gefe tare da kayan miyan,sauran magin da kuma sauran albasan.
- 5
Ki dandana seasoning din da yajin in bai yi ba sai ki qara. Ni dai na qara sachet din tumatir daya da kuma garin yaji.
Sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Yodaga
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Fried Omena with Ugali #authormarathon#
Val Asirigwa
-

Princess Amrah
-

Ayyush_hadejia
-

Vidyutaa Kashyap
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Diff Lim
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

#Christmas #Lagos Colorful fried rice with roasted Chicken
Homemealss Catering Services.
-

Chris Jacobs









Comments