Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Kanumfari
  5. Citta
  6. Sugar
  7. Flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jiqa ayar ki ta kwana sannan ki wanketa kicire duk wani datti na cikin ayar,ki wanke dabino shima ki jiqa shi,ki kankare bayan kwakwarki ki wanke ta

  2. 2

    Ki hadasu cikin blender da kanumfari da cittar ki ki markada su

  3. 3

    Ki tace ki zuba sugar da flavour

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs baba
Mrs baba @cook_13830184
on
Kano
cooking is my dream
Read more

Comments

Similar Recipes