Steps
- 1
Ki juye barjin shinkafarki a katon tire ko bowl dinki mai dan fadi snn ki kawo dukka kayan hadinki harda su maggi da spices naki ki xuba akan barjinki sann ki juya suhade jikinsu
- 2
Ki samu tukunyarki sai ki zuba ruwa kadan a cikin snn kisa murfin karamar tukunyarki a ciki kirufe wnn ruwan snn sai ki dora a tukunyar a wuta ki xuba hadadden dambunki aciki kisa buhu ko Leda kirufe saman dambun snn ki rufe da murfin tukunyarki.
- 3
Yana turara kina dubawa kina yayyafa ma dambun ruwa,idan kika fuskanci ruwan Kasan tukunyar ya kone saki kwashe dambun ciki snn ki dada ruwa ki rufe ki maida damun bun ahaka har ya turara.
- 4
Bayan kin duba ya turara shknn dambunki yayi saiki kwashe,ana yankamasa salad ko cabbage snn asa mai da yaji aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Mamanjay
-

Indomie with vegies pomo and fried egg
Nana Tizeh -

A Chef and A Mom
-

Fruity strawberry ice cream #christmasrevivalcontest
d'Alene Kymz
-

Husseina Nazir
-

Neha Kapil Madhu
-

Rekha Unni
-

Whosayna’s Fruit and Nut Chocolate Cake
Husseina Nazir
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Alina







Comments