Saperghetti & vegetables soup

Ummu Auwab @cook_14474984
Saperghetti & vegetables soup
Steps
- 1
Ki daura ruwa akan wuta idan yatafasa ASA taliya, after 10mnt asauke, atsiyaye a kwando. A rufe.
- 2
A daura mai awuta awanke kifi asoya.idan ya soyu atsame. Ayi grating kayan miya, adaura mai awuta asa albasa, idan yasoyu asa kayan miya da maggi da gishiri.
- 3
A gyara kifin da aka soya acire kaya, sai azuba. Acikin kayan miya. Asa citta tafarnuwa da curry.
- 4
Ayanka alayyahu da albasa. Idan kayan miyan ya soyu azuba alayyahu da albasa. Arufe. After 5mnt asauke
- 5
Sai a sauke asa plate asa miya. Agefe. Yummy...
Similar Recipes
More Recipes
-

John Carroll
-

Madhumita Bishnu
-

Smothered Italian Sausage Bake
Maggie Conlon
-

Garima Mayur Mangwani -

Homemade Chinese Vegetable Curry
Mad Cook
-

Kumkum Chatterjee
-

caroline muhoro
-

wingmaster835
-

Mukti Sahay
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Alina -

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

pinky rajpal
-

Wainar shinkafa mai sugar,madara da kwai
Zee's Kitchen
-

anu gaba
-

Sabrina Yasmin
-

Alina -

Soumita Ghosh
-

deepa
-

Alina
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6647012






Comments