Wainar shinkafa mai sugar,madara da kwai

#kadunastate.ba'aci da miya da dakakken kuli ko yaji yafi dadi.
Wainar shinkafa mai sugar,madara da kwai
#kadunastate.ba'aci da miya da dakakken kuli ko yaji yafi dadi.
Steps
- 1
Ki wanke shinkafar tuwan ki. ki jikata da safe around 10am.
Zuwa 5pm sai ki tsiyaye ruwan ki zuba dafaffiyar shinkafar nan ki yanka albasa ki kai markade. - 2
In an dawo dashi sai ki zuba yeast ki juya kisa ruwa kadan in yayi kauri da yawa sai ki rufe ya kwana.
In yeast mai kyau ne zakiga ya tashi ya koma kuma yayi huji huji toh ya tashi da kyau kenan. - 3
Sai kisa kaskon tuyar waina a wuta.....ki dibi kullun wainar a roba ki zuba ruwa kadan yadda bazai yi ruwa ruwa ba kuma kar yayi kauri. ki fasa kwai daya kisa aciki,ki zuba madara Kamar cokali 3, ki zuba sugar yadda kike son zakin sa sai kisa baking powder kadan.
- 4
Ki juya sosai har ya hade.sai ki zuba mai a kasko in yayi Zafi ki zuba kullun wainar.ki bashi tym ya Gasu sai ki juya dayan gefan.
Haka zakiyi ta yi har ki gama.Za'a ayi ci da dakakken kuli,yaji ko asha da tea.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

🌶️ Chatpata Chicken Kaleji Masala
Khanfaiziya5 -

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Whosayna’s Fruit and Nut Chocolate Cake
Husseina Nazir
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Alina -

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

pinky rajpal
-

anu gaba
-

Ummu Auwab
-

Sabrina Yasmin
-

Alina -

Soumita Ghosh






Comments