Coleslow Mai sauki
Ga dadi ga saukin kashin kudi
Cooking Instructions
- 1
Kisamu kabejinki kimai yanka kanana, kiyanka cocumba itama kanana, se karan dinki kina iya yankashi yanda kikkeso shida cocumba. idan jajjaga tarugunki se kisaka
- 2
Bayan kingama hadasu sekisaka sugadinki d maggi.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Milkshake (Hausa Version) Milkshake (Hausa Version)
Wannan yana daga cikin abubuwan da nake mugun son sha saboda ga dadi gashi kuma babu wahalan hadawa. Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6647391
Comments (2)