Ganyen Inabi =Grape leaves

Ummu Rufaidah @cook_14199821
Ganyen Inabi =Grape leaves
Steps
- 1
Zaki samu rice na tuwo, se ki per boil din sa ki sauke ki tsantsame shi se ki masa hadin komi da komi na jallop.
- 2
See ki zo ki dinga zuba cokali daya a cikin Ganyen kina nannade shi kamar spring rolls. See ki Dora tuknya a wata se ki jera dankali potatoes da kika yayyanka a kwakwkwance se ki saka ruwa madedeci se ki kawo wannan Ganyen Inabin da kika nada rice a ciki se ki jera su saman dankalin se ki saka mai kadan da Dan Maggi a cikin ruwan ki barsu su yi ta dahuwa, witan ya zama baya baya.
- 3
In ya dahu zaki ji yana ta kamshi. Kuma Ganyen zeyi laushi
- 4
Ganyen yana da tsami kamar yakuwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Cafeishq
-

ifuchi
-

Suge Works
-

Cluelesskitty
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Amadi Anita Abjmom
-

Chapati served with coconut beans# authormarathon#
lilianah tiffancy
-

Potato mash with onion and cheese
Teresa Tsang
-

maryam Abdullahi
-

maryam Abdullahi
-

Shrikripa
-

Padmapriya Anand
-

Geeta Rani Sharma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6654580













Comments