Dambu
#kadunastate Dambu na daya daga cikin abncin gargajiya mai dadi
Steps
- 1
Ki wanke tsaki kixuba a steamer Kiyi steaming for 30mins saiki juye a babban Kwano Kixuba jajjagagen kayan miyanki Kisa seasoning and curry ki juya Kisa xogale da gyada Ki juya sosai saiki maida a steamer kiyi steaming for 20-25mins xakiji kin Fara jin qamshi Ki duba Idan tsakin yayi taushi saiki sauke
- 2
Ki soya mangyadarki da albasa Saboda yayi qamshi saiki zuba akan dambu.... Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Yadnya Desai
-

Amrita Chakroborty
-

Heena Jani
-

Greek yoghurt sauce (for kebabs)
Kipp Clark
-

Chef Rena
-

Namakpare/ Namak Pare (khasta Nimki For Travel)
Navnita Jaiswal
-

culinarycubit
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Husna kubau
-

Utiya Bello
-

Chef Fasma
-

Utiya Bello
-

Meenat Kitchen
-

charity
-

CookingWithCuda
-

Meenat Kitchen
-

Chef Fasma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661263










Comments