Steps
- 1
Dafarko zaki tankade flour sanan ki jika kanwa, sanann ki dauko kuka ki zuba akan flour dinnan idan kanwa ta jiku ki zuba asamasu kinayi kina juyawa kiyi kwabin da ruwa ruwa Dan kada Dan waken yayi maki tauri.
- 2
Sanann ki Dora ruwa a wuta idan yatafasa ki zumbula Dan waken pieces piece kuma kananu, ki juyata ki dunga juyawa lokaci zuwa lokaci shi ba'a tafia a barshi saboda zai kumburo ya zube ya kashe wutar, saiki yanka albasa,tumatur,cabbage da cocimber, ki Dora ruwa daban idan ya tafasa kisa kwai idan ya dahu ki yanka sanann ki zuba Dan waken minti 30 ya dahu ki kwashe ki zuba masa masa kayan had bayan kin tsane ruwan cikinsa.
Similar Recipes
More Recipes
-

C M
-

Amazing Foodies
-

ChefBenji
-

Chewy Maple White Chocolate Cookies
Kelsey Davis
-

Kipp Clark
-

Barnali Debdas
-

Mozzarella and Tomato Penne Lemon Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Bina Samir Telivala
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Husna kubau
-

Meenat Kitchen
-

charity
-

CookingWithCuda
-

Chef Fasma
-

Meenat Kitchen
-

Haneefa Usman -

skunkmonkey101
-

Michaela Walker
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661359









Comments