Steps
- 1
Firstly, zaki gyara soybeans dinki,ki cire duk wani datti da yake ciki,sai ki wanke da kyau akai wurin nika
- 2
Bayan an markadashi,sai kizuba ruwa bada yawaba sosai
- 3
Sai kiyi amfanida da gyalle mai kyau,kiyi squeezing dinshi kicire madarar da gyau ki matseshi sosai
- 4
Bayan kingama,sai ki aza kan wuta ya fara dahuwa
- 5
Sai ki kada alum din aciki,idan bakidashi sai kiyi amfanida tsami ko lemon tsami. Kirufe tukunyar kicigaba da dahuwa
- 6
Zakiga ya fara gamewa har yakama jikinsa gaba daya
- 7
Sai ki samu buhu mai kyau,ki juye aciki sai ki matse ruwan da ke ciki
- 8
Basai kinbari ya kama cikinsaba
- 9
Sai kisashi cikin bowl,kiyi amfani da spoon ki motsashi tunda zafinsa basai ya huceba
- 10
Kiyita motsashi har sai ya wargaje
- 11
In a separate bowl kifasa egg 2,kisa chopped onion,spring onions, red pepper, small pepper, salt,maggi and 2 tbsp of oil and mix. Ki motsashi sosai
- 12
Sai ki zuba awarar da kikayi iya yanda kikeso. Nayi amfani da cup daya da kwata,kimotsa sosai
- 13
Sai ki kulla cikin farar lylon kisa acikin tukunya kizuba ruwa sai kidafa
- 14
Bayan ta dahu,sai ki cire lylon din
- 15
Kiyanka iya girman da kikeso
- 16
Sai kiaza mai yayi zafi ki soya,har ya soyu
- 17
Serve and enjoy
- 18
Yummy😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Vegan Dark Chocolate Chip Cookies! 🍪
AnAspiringBaker
-

Golden and Crispy Rice Paper Potato Rolls🌯✨
Yummy everyday
-

Maggie Conlon
-

Arezu
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Nicky
-

Phenny Sharon -

5 Mins Rice Paper Omelette in Filipino Style
Madhumita Bishnu
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

jglehenbauer
-

Njeri Thuku
-

Lalit Kumar
-

jglehenbauer
-

Joseph Berry -

Njeri Thuku
-

Kajal Mehta
-

rahu kumar -

Achieng Mmbwanga
-

Long Island NY Foodie
























Comments