Awara with yaji

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

#awaracontest............. For my love

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Yaji mai dadi
  4. Cabbage, carrot,cucumber...... Ki yanka su duka
  5. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jika wake kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zaki ga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci

  2. 2

    Ki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya amma basai ya soyu sosai ba

  3. 3

    Idan zakici saikisa yaji da maggi da kayanki da kika yanka.......zaki iya hadawa da zobonki idan kina bukata.....shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes