Farfesun kan sa da harshe(peppers soup)

sapeena's cuisine @safi1993
#Kanostate a yanayin sanyi nan zai yi dadi da safia
Farfesun kan sa da harshe(peppers soup)
#Kanostate a yanayin sanyi nan zai yi dadi da safia
Steps
- 1
Ki wanke naman kai sosai dan yana da yauki.a jajjaga attaruhu da albasa nasa tumatur 3 kadan.
- 2
Sai a zuba a tukunya a sa ruwa da dan yawa a sa gishiri a yanka albasa kadan a rufi a barshi zuwa minti talatin.
- 3
Sai a zuba su attaruhu asa su Maggi, rosemary, Masoro da sauran kayan hadin a sa mai kadan sai a rufe a barshi yaita dahuwa na tsawon awa uku y danganta da naman kan wani nada tauri sosai sai a jefa yar kanwa ko baking powder kadan. Idan y dahu sai aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cireng mini (savoury tapioca balls)
Sweet Cabe
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

saratu -

saratu -

Chhaya Raghuvanshi
-

Priscilla Njogu Oduor
-

Nabila Angyo -

Maureen 😀
-

Boxty (Irish potatoes pancake) #Authormarathon
Harriet Kisali
-

Chef Nene
-

Phariey's Kitchen
-

Brenda Njemanze
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6695102






Comments