Tuwon shinkafa da miyan wake
Tuwon shinkafa da miyan wake
Steps
- 1
Na jika shinkafan tuwo na ajiye gefe,na Dora ruwa a tukunya daya tafasa na wanke shinkafan na xuba na juya daya tafaso na raqe wuta,daya nuna nasa semo na tuka,na barsa ya turara na kwashe.
- 2
Na jika wake na wanke na cire duk baqin jikinsa,na xuba a tukunya nasa akan wuta nasa qishiri da bakingpowder na rufe,ya dahu har ya fara narkewa na sauke na ajiye gefe
- 3
Na Dora tukunya nasa manja nasa albasa nadansa qishiri na xuba jajjagen attaruhu da albasa na juya na rufe,daya fara soyuwa nasa kayan kamshi da kayan dandano na juye dafaffen wakena akai na juya ya hade jikinsa na yanka lawashi nasa na rufe,minti kadan na sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Toasted Bread with Fried Eggs and Baked Beans
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Chiommy -

Mridula Bansal
-

Bibhasini Patra
-

Gluten free Popeye's style chicken tenders
Ant Michael
-

Natasha Moya
-

Lola -

ummy b mahmoud -

Sa'adah Eelham Abduho
-

Dimple Jagga








Comments