Steps
- 1
Ki gyara wakenki ki surfa shi ki wanke ki fitar da dusar. Sai gyara su kayan miya ki zuba ciki tare da garlic din Yar kadan ki bada a Niko Miki ko kiyi da blender. In an kawo ki sa ludayi ko muciya ki bugashi da kyau.
- 2
Sai ki yanka albasa Mai lawashi ki zuba a kullin tare da gishiri da onga classic ko farin Maggi. Maggi na cubes kamar su star suna sawa kullin kosai yai ruwa. Sai ki matsa ruwan lemon tsami kadan a ciki ki sake bugawa.
- 3
Ki daura Mai wuta in yai zafi ki rinka zuba kullin da ludayi ko cokali kina soyawa. Amfanin lemon tsami a kullin kosai shine baya sawa kosan yayi tauri ko ya huce.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Boca de Fogo
-

Garlic Parmesean Scalloped Potatoes
Brandy T.
-

Chile’s Relleno’s and Ranchero Sauce
summerplace
-

Misty Bass
-

Microwave Peanut Butter cookie
icancervive10
-

Munvi
-

Shubha Salpekar Deshmukh
-

Ummu Jawad
-

tamannaIMC
-

Ummu Jawad
-

Flaxseed paneer paratha-Low carb/High fiber/Protein rich diet
Bhawana Rastogi Khan
-

Bethica Das
-

Stir Fried Veggies with Gnocchi
Slyvin Opara Sylvester
-

Bethica Das
-

Priti Malpani






Comments