Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 10Dankali manya
  2. 8Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mgaeei
  6. Spices
  7. Lawashi
  8. Cabbage
  9. Hanta
  10. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki dafa dankali da gishiri idn yadawu saiki marmasashi kibarshi ki jajjaga attaruhu da albasa kixuba kisaka mggei da kayan dandanonki kisaka kwai ki juye ssei ya hade jikinsa saki dora tanda xuba mai idan yayi xafi saki dinga xubawa kmr xaki soya wainr masa karki cikamasa wuta

  2. 2

    Souce xaki dafa hanta saiki yanka cabbage da albasa kiyi grttng kayan miya saiki soya kisaka medandano da gishiri kadan saki xuba hanta kijuya kibari yadada nuna kixuba cabbage da albasa idan sunyi laushi kisauke aci da masar dankali

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

Similar Recipes