Steps
- 1
Ki jika goruba overnight,ya kwana dan asamu ruwan.
- 2
Ki wanke gero ya wanku tas sai ki bayar a markado miki yayi laushi sosai,meanwhile kapin a kwao markaden,ki tace ruwan goruban ki zuba yeast aciki kapin yeast din yayi dissolving.
- 3
Bayan ankawo ki zuba sugar da gishiri da baking powder sai ki zuba ruwan goruban da kika tace akai,ki dama ya damu sosai sai ki rufe kisashi a rana ko gu mai dumi yatashi.
- 4
Bayan yatashi sai ki dora kwaskon masa,ki zuba mai saiki debo kullin ki zuba kibarshi ya soyu bayan ya soyu se ki juya dayan side din.kiyi serving da zapinsa da yajin kuli mai dadi.
- 5
- 6
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Amritsari Malaidar Mango 🥭 Lassi
Bina Samir Telivala
-

Kulsoom Bukhari
-

Priyanka Pachhapur
-

Mocha Bhorta or Banana Blossom mashed
Madhumita Bishnu
-

Charli doodles
-

Sienna McCarthy
-

🌶️ Sweet with the Spice Wings 🍗
Sienna McCarthy
-

Sienna McCarthy
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Maman ayyush -

shravani j
-

Alka Sukhija
-

Maman ayyush -

asmau yaqub abbas -

Managu#author marathon#my mum's recipe contest
Lucie Warigiah
-

Platter of good health low oil
Shruti Raman( legendet100)
-

asmau yaqub abbas -

Maman muzzammil
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝










Comments (4)