Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    A bari potatoes sai ayi boiling NASA ya nuna,sai a aje ya huge.

  2. 2

    A dafa namar da seasoning idan ya dafu sai a kwashe ya huce,a yanka Atari albasa a dakasu kamar namar danbu sai a dan soya Sama Sama,idan ya soyu sai a kwashe

  3. 3

    A yanka potatoes din into two sai a saka namar a sakiya a rufe da tutpick. A kada kwai ana sa potatoes mai namar Ana soyawa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Dmulims Kitchen
on
Borno
cooking is my passion
Read more

Comments (2)

Similar Recipes