Steps
- 1
Zaki yanka gurasarki ki raba cikin biyu a kwance ya zama flat Kar ya Zama da tudu sosai,ki Dan yayyafa Mata ruwan dumi.
- 2
Ki hada kwai da Maggi(4 eggs 1 Maggi),da Dan curry da Albasar da Kika yanka,da attaruhu da aka yi grating,da tattasai da aka yanka kanana.ki hada duka kiyi whisking.
- 3
Sai ki dora Dan Mai a pan(shallow fry)yafi na suyar kwai da kadan.kiyi dipping gurasar a cikin kwai sai ki sa a pan(in man yayi zafi)sai ki Dan debo su albasar da tattasan da ke cikin Kwan ki Kuma Dan zuba a Kan gurasar kafin kasan ya soyu.
- 4
In ya soyu sai ki juya dayan side din a hankali shima ya soyu.sai a tsane.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

J.A.B.
-

Cajun shrimp and sausage alfredo
Nikki Cagle
-

lyannev1991
-

jason williams
-

Bmoorefood🧁
-

Aanchal Charaya -

Akum Raj Jamir
-

The- Scrumptious Palace
-

@Rahma Barde
-

Himansu Sahoo
-

Auntdean -

Rozina Dinaa
-

kareemah kaoje
-

Zeesag Kitchen
-

Kriti Sen








Comments