Samosa and spring rolls
My best pastry❤
Steps
- 1
Ki dama flour ba da kauri sosai ba, ki zuba pinch of salt, don't add too much water. Sai ki dafa nama ki daka da tarugu, maggi da albasa. Slice your cabbage and grate the carrots. Set aside.
- 2
Get a non stick frying pan and brush the batter as shown below. Kar ki dago shi har sai ya taso da kanshi.
- 3
Add your vegies and get a knife, ki yanka kadan sai ki dago shi kamar yadda na yi, ki dora a kai, ki dago wancan side din ki dora a kai sannan ki nado shi, ki shafa flour glue yadda zai manne, as shown below
- 4
Ga yadda ya yi nan. Done with the samosa, saura frying🤗
- 5
Spring roll, ki zuba nama da vegies a kai sai ki ninka sama da kasa bayan kin shafe su da flour glue
- 6
Sai ki nade shi kamar kina nade tabarma😁 a hankali amma, sai ki zuba flour glue yadda zai kama ya manne sosai.
- 7
Fry and serve💃
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Kristen Pond
-

Buttery shrimp scampi in a white wine sauce over angel hair pasta#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Angie
-

Perkedel (potato chicken meat ball)
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Tarak guha -

StutIshika
-

Sampurna das
-

StutIshika
-

Anju Gijwani
-

Dipti
-

Sweetz Khatri
-

Debika Das
-

Priti Malpani
-

Tantan Cheung






















Comments (4)