*new system secret eggs*

Mman Mus'ab @cook_14663739
Steps
- 1
Zaki samu kwanki dafaffe ki kankareshi, ki ajiye a gefe sai kidauko namanki kisulala sai kidaka ya daku kisaka masa dan-dano tareda kayan kamshi da jajjagen attaruhunki.
- 2
Sai kidauko kwanki kirabashi gida biyu kina dibar namanki mai hadi kina sakawa acikin barin kwanki zaki hade yazama kamar kwai daya.
- 3
Kidinga sakashi acikin garin biredi sannan sai kisaka acikin ruwan kwai kina soyawa.
- 4
Zakiga yayi kyau gwanin ban sha'awa ga dadi abun ba'a magana.
- 5
Daga 'yar uwarku MAMAN MUS'AB
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Bitter gourd-sesame stir fry:-
Disha D'Souza
-

pawan sharma -

Auntyn Hibbat
-

Kavita Gandhi
-

Auntyn Hibbat
-

Tripti Gautam
-

rajkumar sharma -

Auntyn Hibbat
-

AK 👩🏻🍳
-

Auntyn Hibbat
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6817698



















Comments (6)