Delicious Taliyar hausa jollof

Mr's Abdul @neatfassion
Steps
- 1
Da farko zaa wanke tattasai da tarugu da albasa sai a nika
- 2
Sai a soya su da mai har suyi kamshi mai ya fito
- 3
Sai a saka ruwa dai dai, sai a saka nama a barsa har ya dahu tareda saka kayan kamshi kadan
- 4
Idan nama ya dahu sai a saka yankakken alayyahu a ciki a karasa saka kayan kamshin a barsa yai dan lokaci kadan
- 5
Sai a saka taliyar hausa, a rufe tunkuyar for some minute dai dai ta dahu
- 6
Ready to eat
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Nita Kathuria
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Sonal Modi
-

sandhya
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Shina Sardana
-

jiniya -

Meenu Ahuja
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Aditya Sharma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6893362












Comments