White rice,potatoes, stew and salad
Steps
- 1
Dafarko zakiyi boiling na rice naki inya nuna ki kwashe
- 2
Sannan kisamu potatoes naki ki fere ki yanka ki saka ruwa ki daura inya nuna ki kwashe
- 3
Sannan kisamu salad naki ki kisaka ruwa da gishiri kadan ki wanke ki yanka kisamu tattasanki da tumatur naki in kinaso ki yanka akai shima ki ajye
- 4
Sannan kisamu tattasanki da tumatur naki ki gyara ki markada
- 5
Sannan kisamu tukunyanki ki juye kisa akan wuta kizuba oil naki kifara soyawa in kusa soyuwa saikisa karafish naki aciki ki kara soyawa
- 6
Sannan kisa ruwa dan dadi sannan kisai soyayyen kazanki ko nama saiki sa spaices naki ki yanka albasa
- 7
Kibarshi ya nuna sannan ki sauke shikenan kinga ma
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

J.A.B.
-

Cajun shrimp and sausage alfredo
Nikki Cagle
-

lyannev1991
-

jason williams
-

Bmoorefood🧁
-

muzfuz -

Mato's Favorite Dishes
-

Afreeda's_Bakery
-

Parnali chatterjee
-

Attreyee ray -

A Chef and A Mom
-

Afreeda's_Bakery
-

Red lentil with gourd and pumpkin slices
Debika Das
-

Poonam ranga
-

Rbyea Yahya Dalha




Comments