Pap and akara (koko da qosai)

#breakfastideacontest #jigawastate koko da qosai abinci ne da ake breakfast da shi saboda sauqin ci da rashin nauyi da safe musamman a arewacin nigeria.
Pap and akara (koko da qosai)
#breakfastideacontest #jigawastate koko da qosai abinci ne da ake breakfast da shi saboda sauqin ci da rashin nauyi da safe musamman a arewacin nigeria.
Steps
- 1
Zaki wanke wake ki cire masa dusa tsaf
- 2
Sai ki gyara taruhun ki ki wanke ki juye taruhun ki da albasa akan waken
- 3
Zaki markada yayi laushi kamar haka ki barshi da kaurinsa baa so yayi ruwa
- 4
Sai ki juye maggi da gishiri ki mixing
- 5
Sannan zaki dora mai da dan dama a abun suya ki barshi yayi zafi
- 6
Sai ki samu ludayi kina diba kina sakawa cikin mai idan yayi zafi in ya soyu kisa spoon ki juya bayan
- 7
Daganan sai ki tsame qosan ki ki xuba a matsami mai ya fita shikenan
- 8
Pap/koko zaki dauko gasaran ki kisa a dan bowl ki qara masa ruwa ki dama shi sosai kisa sugar ciki
- 9
Sannan zaki dora ruwa ya tafasa idan yana tafasa sai ki dauko ki juye akan gasaran ki
- 10
Daga nan zakisa ludayi ki dama gasaran sosai shikenan sai ki juye ki kawo peak na ruwa ki zuba
- 11
Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

subbodabbi -

Asthmeen
-

Mira
-

Salma D -

Jollof Vegetable noodles with fried eggs
Ayyush_hadejia
-

Dried okro soup/miyan bushashshen kubewa
Ayyush_hadejia
-

Ayyush_hadejia
-

Husseina Nazir
-

Chinese rice, pizza, watermelon and whipped cream
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Husseina Nazir

















Comments