Special egg sauce

Steps
- 1
Da farko zakiyi slicing din albasarki,attaruhunki,tomato's, spinach\lawahi ki ajiye a gefe.ki daddaka garlic dinki da dried black pepper da yar albasa kadan ki ajiye a gefe.
- 2
Zaki dakko dankalinki ki yayyankashi into 4 ki barshi a cikin ruwa ki ajiye a gefe.
- 3
Ki Dora mai(oil) acikin tukunya idanyi zafi sai ki zuba dakakken albasarki da garlic da dried black pepper dinki ki soyasu.
- 4
Idan sun soyu sai ki zuba yankakkun kayanki gaba daya ki rufe tukunyar kidan rage wutar saboda dankalin ya dahu yayi laushi.ki bashi 7 minutes.
- 5
Kiduba kiga idan dankalinki ya dahu ki sai ki fasa kwanki a bowl ki zuba spices dinki da Dan dakakkun tafarnuwa da black pepper saiki kada kwan,sai ki bude tukunyar ki zuba kwan tare da yankankiyar lawshinki ki rufe, kibarshi kaman 3 mints.
- 6
Ki bude tukunyar ki juya miyarki zakiga kwan yayi sosai kuma ya farfashe ko Ina yaji kwan.
- 7
Miyarmu ta gama haduwa abun ba'a cewa komai.zaki iya ci da shikafa,doya ko taliya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Easy Beef and Broccoli instant Pot
ldscorpio1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fred L
-

Teresa Tsang
-

Elteemahzcakesndmore
-

Vero Akinyi
-

Tri Colour Coconut cream dessert
Sabrina Yasmin
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

Tèèèmš kitchen
-

KAITA'S KITCHEN
-

H Bilbeisi
-

Durreshahwar Khan
-

Maureen 😀





Comments (3)