
Cream caramel

Recipe by MSB
It’s a dessert, very sweet and tasty, try it and enjoy it to the fullest.
#katsina
Cream caramel
Recipe by MSB
It’s a dessert, very sweet and tasty, try it and enjoy it to the fullest.
#katsina
Steps
- 1
Kisa milk(liquid milk), egg, vanilla, sugar, beat well. Idan xakiyi caramel din kisa sugar a ruwa har sai yayi dissolving kiyi ta dafa shi, kinayi kina motsa shi da fork but don’t overdo it.
- 2
Bayan wani dan lokaci like after 2mins zakiga sugar din ya zama brown sosai ya koma golden brown. zaki cigaba da lura da caramel din dan kar ya kone da yawa idan ya kone zaiyi daci.
- 3
Kina sauke shi, then hurry! And pour equal amount of caramel a cups or bowls it depends on wanda xakiyi using, ga amount din da zaki zuba nan below. Bayan kin zuba you have to wait yayi cooling for like 2 to 3mins. Idan ya huce sai kiyi adding mixture din a bisa.
- 4
Idan kin zuba sai ki saka a oven make sure kin zuba ruwa a baking tray din daga surface din. Sai ki barsa a oven for like 45mins. Idan yayi sai ki fiddo sa daga oven and let it cool. Bayan yayi cooling sai ki sashi a fridge yayi sanyi.
- 5
Bayan yayi sanyi sai ki fiddo sa a fridge, zaki iya kara caramel dinki or kici sa haka. Enjoy! (MSB’S Kitchen)
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Julie Jarvis
-

Spaghetti with vongole (clams) and fresh tomatoes
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

jamila Muhammad -

Rukayya ayuba -

Rukayya ayuba -

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Mamta Rastogi
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

simran usman
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Tuwon Shinkafa and stew with okoro soup
Hawwa Abdullahi Boyi
















Comments (6)