Steps
- 1
A sami roba a tankade flour sai a zuba garin kuka kadan a gauraya sannan a zuba ruwan kanwa a kwaba da dan tauri
- 2
Dama an dora ruwa a wuta idan ya tafasa sai a na gutsiran hadin ana jefashi cikin ruwan tukunyar har a gama sannan a barshi ya dahu sannan a sauke a kwashe a zuba a ruwa mai sanyi
- 3
A wanke kayan miya a yayyanka kanana tare da dafaffan kwai
- 4
Sai a sami plate a zuba danwaken a kasa maggi mai sannan a saka yankakken kwai daga gefe tare dasu tumatur
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Julie Jarvis
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Jessmoomoo -

Spaghetti with vongole (clams) and fresh tomatoes
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

jamila Muhammad -

Rukayya ayuba -

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Mamta Rastogi
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

simran usman
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7842174









Comments