Potatoes porridge with cabbage

I'm deeply in love with both potatoes and cabbage😍
Potatoes porridge with cabbage
I'm deeply in love with both potatoes and cabbage😍
Steps
- 1
Da farko zaki fere dankalinki sai ki raba bubbiyu,idan manya ne sai ki raba hudu.Sai ki sa a tukunyan ki dora a wuta.
- 2
Idan ya tafasa yadauko nuna sai ki sauke sannan ki tsiyaye.
- 3
Zaki markada/jajjaga attarugu da albasanki.Sai ki dora mai a wuta,idan ya soyu sai ki kawo kayan miyanki ki zuba kici gaba da soyawa.
- 4
Idan ya soyu sai ki dauko ruwa dan kadan ki zuba sannan ki kawo kayan dandanonki da kayan kamshi duk ki zuba,sai ki rufe yadan tafaso sannan sai ki kawo dankalinki ki zuba ki juya sai ki rufe.
- 5
Bayan yan mintuna sai ki duba,za ki samu ya tsantsame ruwan shi sai kadan-kadan.Idan kin tabbatar dankalinki ya karasa nuna sai ki kawo cabbage dinki da kika yanka sai ki zuba,za ki barshi ya turara kadan sai ki sauke. Shikenan ur potatoes porridge with cabbage is ready, happy eating.... Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Nutan Shah
-

Crispy Rajgira Puris with a Dollop of Shrikhand
Bina Samir Telivala
-

Brad's Curry Mustard Green Rolls
wingmaster835
-

Post Sous Vide Char Siu (叉烧) Pork Glaze
Mama Ngai
-

Kumkum Chatterjee
-

Dan Flynn
-

ifuchi
-

Shital Jataniya
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Hiroko Liston
-

Ruqayyah Anchau
-

Azzahra's Kitchen
-

Ruqayyah Anchau
-

Ms Jones
-

Azzahra's Kitchen
-

Azzahra's Kitchen
-

Azzahra's Kitchen
-

Rory McGarry











Comments