Steps
- 1
Ki dauko flour, sugar, gishiri,baking powder da madara ki xuba su a roba(bowl) ki kwaba su kamar kwabin wainar flour.
- 2
Sae ki dauko egg dinki ki kada shi acikin wani kwanon na daban idan ya kadu Sae ki xuba shi ciki kwabin naki.
- 3
Sae ki dauko non-stick pan dinki, ki dora shi kan wuta Sae ki rika shafa butter ko kuma mai(oil) amma dan kadan. Sannan ki rika debo kwabin naki kina xuba wa ackin pan din kamar xaki soya kwai, idan kasan ya gasu Sae ki juya shi ta yadda shima saman xai gasu. Idan ya gasu gaba daya Sae ki sauke, haka xaki rikayi hr ki kare........ Dat's oll
Similar Recipes
More Recipes
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Sadhana -

Mahi Arora -

Sadhana -

Grace KINYA
-

Thomas Radcliffe
-

harmohan sahoo -

Simran Rohra
-

Lubys Kitchen
-

Fried plaintain with eggs and veggies
Sulaiman Tolulope MJ(Abj Moms)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7127099












Comments