Moimoi with beaf meat sauce

Steps
- 1
Da farko xaki jika waken Ki kaman na minti 8 sai kisaka a turmi ki surfa saiki wanke ki tabbatar hancin waken ya fita sai kisa vegetable dinki ki markada
- 2
Bayan kin markada saikisa Maggie, salt, curry powder and thyme,onions, palm oil saiki gwaraya kidoko leather kisa manja kadan kiringa xubawa a cikin leather sai kisa tukunya da ruwa kidafa na minti 25.
- 3
Beaf meat sauce kuma, kimar kada vegetable dinki da albasa, sai kidoko naman ki sulala shi da Maggie, salt, albasa, curry powder and thyme Kaman na Minti15.
- 4
Sai kisa mangyada a tukunya kiso ya naman ki saiki sa vegetable din da kika marka da kisoya sutare kisa Maggie, salt da curry saiki sa ruwa Kadan. Acidadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

⚡Welderwoman⚡
-

E E -

chris gee -

⚡Welderwoman⚡
-

Zahra Yusuf -

Tèèèmš kitchen
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Home_of_taste
-

Minno's Cook
-

Chocolate cupcakes with black tea
Home_of_taste
-

Haleema Waxeerie











Comments